littafi na Ubangiji

IQNA

Tehran (IQNA) Andres Richardson, farfesa a fannin ilimin tauhidi daga kasar Canada, ya jaddada cewa kur'ani mai tsarki ne a matsayin wani abu na hadin kai a wani jawabi da ya yi a daya daga cikin wuraren baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3487215    Ranar Watsawa : 2022/04/25